Innalillahi Wa'inna ilaihi RAJI'UN
Allah Yayiwa Tsohon Shugaban Hukumar Alhazai Na Kano Rasuwa
Alh. Sani Lawan Kofar Mata, Sananne Dan Siyasa Ne a Jihar Kano Wanda Yayi Suna Daga Shekara Ta 2007 Zuwa 2012, Kuma Marigayi Sani Lawan Daya ne Daga Cikin Manyan Hadiman Tsohon Gomnan Kano Malam Ibrahim Shekarau, Sani Lawan Ya Rasu a Ranar Lahadi 20-9-2026, Sani Lawan Ya Taimaki Mutane Da Dama a Jihar Kano Dama Wasu jihohin na Arewa Kuma haziki ne jajirtacce Kan Abinda Yasa Gaba, Muna Fata Allah Yajikan Sa Da Rahama Allah Yasa Aljannah Madaukakiya Ce Makomarsa Amin, Muna Yiwa Al'ummar Jihar Kano Ta'aziyya Dama Dukkan Musulmi Baki Daya.
Menene Ra'ayinka?
So
0
Ƙin so
0
So
0
Ban Dariya
0
Mamaki
0
Baƙin Ciki
0
Fushi
0
Sharhohi (0)